Jami'ai sun yi gargadin cewa adadin wadanda suka mutu, wanda aka sabunta shi a yammacin ranar Alhamis, na iya karuwa, idan ...
"Batun da za mu yi musu shi ne cewa, matsayin Amurka a yankin na da matukar karfi a yanzu," in ji Sullivan, a yayin da ya ke ...
Katafariyar gobarar dajin da ta kone unguwanni tare da tilastawa dubban mutane barin gidajensu a birnin Los Angeles ta ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya bakunci kasar Kamaru, inda banda tsadar rayuwa da ta zama ruwan dare gama duniya, ...
An ayyana jiya Alhamis a matsayin Ranar Makoki ta Kasa baki daya a Amurka, saboda rasuwar tsohon Shugaban kasa Jimmy Carter, ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda ...
Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
An fitar da gargadi a kan yanayin hunturu a biranen Washington DC, Maryland, Virginia da West Virginia inda hadarin hunturun ...
Yawan shari’un da Sarkozy yake fuskanta sun dishashe shekarun da ya kwashe yana aiki tun bayan da ya fadi zabe a 2012. Sai ...
Hukumomin tsaro sun kasance cikin shirin ko ta kwana, inda suka giggitta shingen karfe a kewayen ginin majalisar.
Jami’an hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta kama mutane 105, ciki harda ‘yan China 4, a ...
Mai Shari’a Emeka Nwite na babbar kotun tarayya dake Abuja ya sahalewa hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta tsare wasu mutane ...